Hikayoyin kaifafa zukata

DAGA LITTAFIN MALAM AMINU KANO

NAN FA AKE YINTA

LBR:NA08

Rubutu; Adam Muktar

Da dadewa wadansu abokai uku suna zaune da daddare suna hira sai suka hangi wuta tana ci akan wani katon dutse.Dayansu ya ce," wannan dutsen da girma ya ke .ka ga wutan nan tafi kwana ashirin tana ci.: Sai dayan ya ce," Ai ta dunga yi kenan har fiye da kwana arba,in . Lallai dutsen nan na buli da girma yake,", Na ukun ya ce , A ina kuka ga girman dutse ba ku ga na kamaru ba . Ai in wuta irin wannan ta kama har shekara take yi tana ci.Sai suka ce, To malam da damina fa ? Malam sai ya ga ankama shi , bsshi da mafuta . sai ya ce, wane mutum ! . # Nan fa ake yinta." Sai suka bushe da dariya. Wato dai an gane mutuniyar a ka shara.

Comments

Popular posts from this blog

MALIKUSSAIFI LITTAFI NA DAYA 05

MALIKUSSAIFI IBN ZIYYAZANUN LITTAFI NA DAYA-06

MALIKUSSAIFI LITTAFI NA DAYA 04